1 00:00:00,443 --> 00:00:04,325 Barka da war haka. Barka da shiga darasin sakar-kasa-da-kasa, tarihi, kimiyya da tsaro. Suna na Charles (Chals) 2 00:00:04,325 --> 00:00:09,206 Nine zan zama jagora a wannan darasi. Don haka bisimillah. 3 00:00:09,206 --> 00:00:13,476 Wa nake tunanin ya dace da wannan darasin? jawabi shine kai, 4 00:00:13,476 --> 00:00:17,690 Yakamata ka dauki wannan darasi. Domin kowa ma yakamata ya dauki wannan darasin 5 00:00:17,690 --> 00:00:22,035 tufkar-aiki da muke iya tabawa mu kuma yi amfani da ita yana tare damu a kowane lokaci. A bayyane take, idan 6 00:00:22,035 --> 00:00:26,160 kana kallon wannan darasi. Kana kallon ne bisa sakar-kasa-da-kasa. ta yaya ne 7 00:00:26,160 --> 00:00:30,285 wadannan abubuwa suke aiki? ka sani? wannan fa ba akan bishiyoyi ya tsiro ba 8 00:00:30,285 --> 00:00:34,465 Mutane ne suka samar da shi, tabbas ! za kuma mu yi magana ne akan abu mai zurfin bayani 9 00:00:34,465 --> 00:00:38,975 Watakila ma abinda ya fi komai cukurkudewa a kimiyance, watakil, amma 10 00:00:38,975 --> 00:00:43,100 baza mu yi magana ba ne ta mahangar lissafi, kuma baza muyi magana ta mahangar 11 00:00:43,100 --> 00:00:47,610 manhajar naura mai kwakwalwa ba. Abinda nake nufi shine baza mu matsa 12 00:00:47,610 --> 00:00:52,626 maka ba ta wannan bangaren. Za muyi magana ne akan abubuwan ban sha'awa a kimiyance, za mu 13 00:00:52,626 --> 00:00:57,721 hadu da wadansu mutane ma su ban sha'awa, amma wannan darasi ba a zufafan ma'ana za mu koyar da shi ba, darasi ne akan 14 00:00:57,721 --> 00:01:02,880 sauraro da fahimta da kuma zufafa tunani akan wadannan mutane wadanda suka mayar da 15 00:01:02,880 --> 00:01:07,850 sakar-kasa-da-kasa abinda ta zama.