0:00:00.443,0:00:04.325 Barka da war haka. Barka da shiga darasin sakar-kasa-da-kasa, tarihi, kimiyya da tsaro. Suna na Charles (Chals) 0:00:04.325,0:00:09.206 Nine zan zama jagora a wannan darasi. Don haka bisimillah. 0:00:09.206,0:00:13.476 Wa nake tunanin ya dace da wannan darasin? jawabi shine kai, 0:00:13.476,0:00:17.690 Yakamata ka dauki wannan darasi. Domin kowa ma yakamata ya dauki wannan darasin 0:00:17.690,0:00:22.035 tufkar-aiki da muke iya tabawa mu kuma yi amfani da ita yana tare damu a kowane lokaci. A bayyane take, idan 0:00:22.035,0:00:26.160 kana kallon wannan darasi. Kana kallon ne bisa sakar-kasa-da-kasa. ta yaya ne 0:00:26.160,0:00:30.285 wadannan abubuwa suke aiki? ka sani? wannan fa ba akan bishiyoyi ya tsiro ba 0:00:30.285,0:00:34.465 Mutane ne suka samar da shi, tabbas ! za kuma mu yi magana ne akan abu mai zurfin bayani 0:00:34.465,0:00:38.975 Watakila ma abinda ya fi komai cukurkudewa a kimiyance, watakil, amma 0:00:38.975,0:00:43.100 baza mu yi magana ba ne ta mahangar lissafi, kuma baza muyi magana ta mahangar 0:00:43.100,0:00:47.610 manhajar naura mai kwakwalwa ba. Abinda nake nufi shine baza mu matsa 0:00:47.610,0:00:52.626 maka ba ta wannan bangaren. Za muyi magana ne akan abubuwan ban sha'awa a kimiyance, za mu 0:00:52.626,0:00:57.721 hadu da wadansu mutane ma su ban sha'awa, amma wannan darasi ba a zufafan ma'ana za mu koyar da shi ba, darasi ne akan 0:00:57.721,0:01:02.880 sauraro da fahimta da kuma zufafa tunani akan wadannan mutane wadanda suka mayar da 0:01:02.880,0:01:07.850 sakar-kasa-da-kasa abinda ta zama.